BOKO HARAM: Har yanzu akwai garuruwa da hanyoyin da ba su shiguwa ko bi a jihar Barno – In ji Shehun Barno
Mutanen jihar Barno manoma da masunta ne, rashin komawa gonaki da sauran sana'o'in su yana kawo mana cikas matuka
Mutanen jihar Barno manoma da masunta ne, rashin komawa gonaki da sauran sana'o'in su yana kawo mana cikas matuka
Ya kara da cewa sojojin Najeriya sun yi masu hawan-ƙawara, inda su ka da 'yan ta'addar ISWAP fiye da 50 ...
Wannan ya sa har Gwamna Babagana Zulum na Jihar Barno ya jinjina wa sojojin matuka.
A ranar Litinin din sai da Boko Haram suka tarwatsa kauyuka Biu tare da kashe mutane biyu da ji wa ...
Kananan hukumomin sun hada da Damboa, Chibok, Goza, Bama da Kala-Balge.