DAMBE: Kalli yadda maza suka gwabza, akayi kashe kashe
Bahagon Sisco daga Kudu ya kashe Dan Aliyu daga Jamus
Bahagon Sisco daga Kudu ya kashe Dan Aliyu daga Jamus
Damben Safiyar Asabar.
Buga daya mai ciwo
An buga damben ne a gidan damben Ali Zuma dake Dei-Dei a Abuja.