Jami’an tsaro sun ceto matafiya 13 da Boko Haram suka yi garkuwa da su a Maiduguri
Jami'an tsaro sun ceto wasu matafiya 13 da Boko Haram suka yi garkuwa da su a hanyar Maiduguri - Damaturu, ...
Jami'an tsaro sun ceto wasu matafiya 13 da Boko Haram suka yi garkuwa da su a hanyar Maiduguri - Damaturu, ...
Wannan titi daya da ya rage kuwa shi ne mashigar Maiduguri daga Kano, Jigawa, Bauchi da Yobe.
Boko Haram sun yi garkuwa da matafiya bakwai a titin Damaturu zuwa Maiduguri
Gwamnan Buni yana kasar Saudiyya wajen yin aikin Umrah.
Manoman sun roki gwamnati da ta gaggauta taimaka musu domin su samu su iya warwarewa daga matsatsin da suka fada ...
Gwamna Mala Buni yana yi wa mutanen jihar Yobe fatan Alkhairi da fatan ayi sallah lafiya.
Gobe Talata ne za a yi sallar Eid-el Fitr a Najeriya.
Sojoji sun datse babbar hanyar shiga Maiduguri daga Damaturu
An dai fara gasar ranar 15 Ga Yuni, za a rufe ranar 15 Ga Yuli.
Daga nan ne fa sai Adamu ya fara fetso zance kamar haka.