Mahara sun kashe direba daya, wasu shida sun ɓace a Barno
Waɗannan mahara dai sunyi wa jerin gwanon motocin kwantan ɓauna ne inda kafin su isa wurin da suke su suka ...
Waɗannan mahara dai sunyi wa jerin gwanon motocin kwantan ɓauna ne inda kafin su isa wurin da suke su suka ...
Amma kuma akwai yiwuwar cewa watakila Boko Haram ne suka harbo jirgin.
Maihaja ya ce za a dawo da gawar Iliya gida domin iyalen sa su binne shi.