Majalisar Filato ta kafa kwamiti don samar wa jihar mafita kan rikice-rikice da ya addabi jihar
Dan Majlisa Simon Kudu ne ya jagoranci muharar haka a majalisar.
Dan Majlisa Simon Kudu ne ya jagoranci muharar haka a majalisar.
Terna Tyopev ya ce an yi haka ne saboda a samar da tsaro.