DARAJAR KA KASUWAR KA: Naira ta kama hanyar yin abota kafaɗa-da-kafaɗa da takardar tsire da balangu
PREMIUM TIMES Hausa a ranar Laraba, ta buga labarin cewa darajar Naira ta zube, ta doshi N1,000 a Dala 1.