ƘAREWAR KWANA: Daliget daga Jigawa ya rasu a daidai yana karin kumallo a Abuja
Kakakin jam'iyyar APC na jihar Jigawa Bashir Kundu ya tabbatar da rasuwar Baba Buji.