SACE DALIBAN JANGEBE: An rufe makarantun kwana 10 dake jihar Kano
Kwamishinan ilimin jihar Sanusi Kiru ya sanar da haka a na'urar daukan magana da aka aika wa manema labarai.
Kwamishinan ilimin jihar Sanusi Kiru ya sanar da haka a na'urar daukan magana da aka aika wa manema labarai.
Ita Hajiya Fa'iza, cewa ta yi ta na Abuja aka kira aka wai fa danta dake makarantan na daga cikin ...
Karin ya shafi sabbin dauka da tsoffin daliban.