Ministan Ilimi ya umarci manyan makarantu su bada bayanan kuɗi da na ɗalibansu a shafukansu na intanet
Ministan Ilimi, Tunji Alausa, ya ba wa manyan makarantun gwamnatin tarayya umarnin wallafa wasu muhimman bayanai a shafukansu na intanet.
Ministan Ilimi, Tunji Alausa, ya ba wa manyan makarantun gwamnatin tarayya umarnin wallafa wasu muhimman bayanai a shafukansu na intanet.
Ƙungiyar ta ce duk da tana girmama addinai, amma ta yi mamakin yadda aka ɗauki wannan mataki ba tare da ...
Ta ce yayin da take jiran malamin ne wata daliba ta zo ta same ta a wurin da sunan cewa ...
Wannan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Dawakin-Tofa ya fitar a ranar Lahadi.
Mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin, ya ce ya kaddamar da shirin bayar da tallafin karatu a kasashen waje domin ...
Gwamnan Kano Abba Yusuf a ranar Asabar ya tarbi ɗaliban 150 da gwamnatinsa ta ba wa tallafin karatu domin digiri ...
Ministan Ilimin ya ce za su yi aiki da kamfanoni masu zaman kansu wajen horas da ɗalibai domin kai wa ...
NELFUND ta ce kuɗaɗen da ta raba ga ɗaliban na jami'o'i shida Naira biliyan 2 ne. Yayin da jami'ar Bayero ...
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami'a (JAMB) ta zargi wasu jami'o'i da laifin karya dokoki da ƙa'idojin ɗaukar ɗalibai.
Sama da ɗalibai 1,680 mahara suka arce da su, yayin da kuma suka kashe aƙalla ɗalibai 180 a hare-haren da ...