Faɗuwar Darajar Naira: Ana Kukan Targaɗe Kafa Ta Karye
Sun ce akwai buƙatar samar da masu zuba jarin maƙudan kuɗaɗe daga waje, yadda Dala za ta wadata.
Sun ce akwai buƙatar samar da masu zuba jarin maƙudan kuɗaɗe daga waje, yadda Dala za ta wadata.
A kasuwannin 'yan canji dai sai da Naira ta faɗi ƙasa har ta kai an canji Dala 1 a Naira ...
Daga ranar 30 Ga Yuni za a daina sayar wa 'yan kasuwar tsaye dala su na biya da Naira, sannan ...
Ku yi hakuri da ni, yanzu ba loka ci ne da zama a falo a na shan shayi ba, lokaci ...
Haka nan kuma CBN ya soke shirin RT200, shirin da Emefiele ya shigo da shi bisa tunanin ƙara samun shigowar ...
An danganta tsadar dala da sanarwar da Gwamnan Baban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya yi cewa za a sabunta launin ...
A jihohin ƙasar nan dai ana sayar da dala ɗaya naira 775, Mai saye a hannun 'yan canji kuma zai ...
Farashin naira ya yi rugurugun da bai taɓa yi ba a baya, inda a ranar Talata da yamma sai da ...
Sai dai kuma kafin a tashi kasuwar da yamma, naira ta ɗan murmure daga mummunan dukan da ta sha, inda ...
Kafin Musk ya samu ƙarin jarin dala biliyan 36 a rana ɗaya, shi ne na 1 a jerin attajiran duniya ...