Mahara sun kashe mutane 10 a kauyukan Birnin Gwari byAshafa Murnai May 17, 2018 0 Rahotanni sun tabbatar da kisan mutane 10 a cikin kauyukan Karamar Hukumar Birnin Gwari.