COVID-19: Kaduna 20, Jigawa 15, Katsina 15, Barno 13, Yanzu mutum 5445 suka kamu a Najeriya, 1320 sun Warke
Yanzu mutum 5445 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 1320 sun warke, 171 sun mutu.
Yanzu mutum 5445 kenan suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 1320 sun warke, 171 sun mutu.
Rashin saka dokar hana walwala da tarukka a jihar Jigawa na daga cikin manyan dalilan da ya sa mutane ke ...
Sannan idan akwai bukatar yi wa ma'aikatan Gwamnatin tarayya jawabi ko ba su wani umarni, to za a ji daga ...
Betty ta fadi haka ne a taron makon tunawa da cutar daji da aka yi a Akure.
Majlisar kasa ta yi kira da a samar wa talaka magani kyauta
Sojojin sun far musu ne tun kafin su aikata wani abu.