A rage ‘Yan Majalisa, sun yi yawa kuma zaman dakali ake yi – Wani Mamba byAshafa Murnai January 2, 2020 0 Su kuma mambobin Majalisar Tarayya sai a zabge kashi biyu bisa uku na yawan su.