Buratai ya tsima sojoji, maharan dajin Birnin Gwari, “kashin ku ya bushe”
Ya bude sansanin ne a jiya Litinin, kuma aka sa masa suna Idon Raini.
Ya bude sansanin ne a jiya Litinin, kuma aka sa masa suna Idon Raini.
Mutane daga cikin motan ne suka yi ta rokon sojan kafin nan Allah ya sa ya hakura.
Yayin da makiyayan suka hango dakarun na zuwa wajen su sai suka tsere cikin daji.
Gwamnati za ta samar da irin wadannan na’urori a duk shiyoyin kasar nan domin kulawa da wadanda ke fama da ...
Masana sun kara da cewa wannan na'ura zai samu a ko'ina sannan cikin kudi 'yan kalilan.
Gwamantin tarayya za ta gyara asibitocin kula da mutanen dake dauke da cutar guda 8 a fadin kasar nan.
Masanan sun yi wannan kira ne a taron samarda da mafita kan yaduwar cutar daji da aka yi a Abuja.
Buhari ya fadi hakanne a dajin Sambisa wajen bude bikin wasannin soji na farko da za’ayi a dajin.