Najeriya za ta iya cigaba da rankato bashi yadda ta ke so har abada – Adamu Abdullahi
" Kasashen Amurka, Canada, UK, faransa duk suna cin bashi daga bankin duniya, don Najeriya ita ma ta karbo bashin ...
" Kasashen Amurka, Canada, UK, faransa duk suna cin bashi daga bankin duniya, don Najeriya ita ma ta karbo bashin ...
Haka kuma Shehu ya ci gaba da bayyana irin ci gaban da aka samu a fannin tattalin arzikin da kuma ...
Ya ce an ci mutuncin sa, kuma an kwance masa zani a kasuwa. Don haka ba zai hakura ba.
Bamu ga abin fada a ciki ba, daga yin tambayar 'wa ya dauki nauyin zirga-zirgar da yake ta yi shi ...
Kayode ya ce wakilin Daily Trust ys yi masa tambayar rashin kunya, rashin ganin girman sa da kuma tambayar tozarta ...
Dan jaridar ya ce an tsare shi ne dangane da wani rahoton da ya bayar na yawaitar dayya Boko Haram ...
Sojoji sun saki editan Daily Trust
Duk da tsananin kiraye-kiraye, caccaka da Allah-wadai bai sa sojoji sun saki editan Daily Trust ba.
Sojoji sun far wa ofisoshin Daily Trust da ke Abuja da Maiduguri, sun yi awon gaba da wasu ma'aikata
Ba ni da hannu a jangwangwamar da ta samu Oshimhole