Gidauniyar Daily Trust ta horas da ‘yan jarida kan dabarun yin nazari da bincike mai zurfi yayin dauko labarai
Gidauniyar ta zabo 'yan jarida daga kafafen yaɗa labarai a fadin Najeriya da suka haɗa da Liberty, Dailytrust, Citizenship Radiyo
Gidauniyar ta zabo 'yan jarida daga kafafen yaɗa labarai a fadin Najeriya da suka haɗa da Liberty, Dailytrust, Citizenship Radiyo
Mun sha takaici ƙwarai ganin yadda duk ƙoƙarin nuna gaskiyar abin mutane da dama suka toshe kunnuwansu
"A ganin mu, wannan abin kunya da rashin imani ne domin kuwa babu wannan zancen a cikin takardun da aka ...
Haka kuma aikin hukumar ce tabbatar da kare haƙƙin 'yan jarida da haƙƙin ba su damar bayanan da suka wajaba ...
Kuma ya na da kyau mu warware wata mummunar fahimta da Ministan Yaɗa Labarai ya yi kan wasu labarai da ...
Idris ya yi nuni da cewa gwamnati ta ba kafafen yaɗa labarai damar su yi suka da kuma kare ‘yancin ...
Shi kuma Shugaban NPAN, kuma shugaban kamfanin Media Trust, masu buga Daily Trust, Trust TV da Aminiya, Malam Kabiru Yusuf
" Kasashen Amurka, Canada, UK, faransa duk suna cin bashi daga bankin duniya, don Najeriya ita ma ta karbo bashin ...
Haka kuma Shehu ya ci gaba da bayyana irin ci gaban da aka samu a fannin tattalin arzikin da kuma ...
Ya ce an ci mutuncin sa, kuma an kwance masa zani a kasuwa. Don haka ba zai hakura ba.