KISAN MATAFIYA A JOS: Buhari zai gana da Ɗahiru Bauchi, ya wakilta Minista Pantami ya je masa ta’aziyya
Buhari ya aika tawagar yin ta'aziyya da jajen, kwana ɗaya bayan ya umarci jami'an tsaro su tabbatar sun kamo waɗanda ...
Buhari ya aika tawagar yin ta'aziyya da jajen, kwana ɗaya bayan ya umarci jami'an tsaro su tabbatar sun kamo waɗanda ...
Darikar ta rabu kashi biyu, bangaren Isyaka Rabiu da kuma bangaren Babban malami Sheikh Dahiru Bauchi.
Malamin ya shaida wa mabiyan sa zaman lafiya da sauran al’umma da ake zaune tare, musamman wadanda ba addinin su ...
A taron Kaduna dai Janar Abdulrahman Dambazau ne ya wakilci shugaba Muhammadu Buhari.
Allah ya sawwake, ya shiryar damu hanya madaidaciya, amin.