Tinubu ya taya sheikh Dahiru Bauchi murnar cika shekara 100 a duniya
A yau gidajen radiyo da dama na saka tafsirin sa a Arewacin Najeriya, musamman lokacin watan Ramadan.
A yau gidajen radiyo da dama na saka tafsirin sa a Arewacin Najeriya, musamman lokacin watan Ramadan.
Kera ya yi murnar wannan hukunci inda ya ce yanzu ya samu sauki tunda dama tun a farko ba laifi ...
Pantami wanda babban Sheikh ne na Sakafiyya, ya ziyarci babban Sheikh na Dariƙar Tijjaniyya a gidan sa da ke Bauchi.
Malam Dahiru ya amince da Kahlifancin sarki Sanusi ne a lokacin da tsohon sarkin ya kaimasa ziyara har gida a ...
Haka kuma a kasar Saudiyya da wasu kasashe sun sanar da rashin ganin watan Shawwal a Kasashen su da yasa ...
Manyan malaman darikar Tijjaniya, daga kasashen Afirka da dama sun halarci wannan taron nadi a Sokoto.
Hamshakin attajiri, Dahiru Mangal, ya ba dan takaran shugaban Kasar Nijar, na jam'iyyar PNDS, Mohammed Bazoum, gudunmawar motocin Kamfen guda ...
Ba gaskiya bane rade-radin wai jami'in Kwastam ya nemi ya dare kujerar shugaban Hukumar