KUDU TA DAGULE: An banka wa ofishin INEC wuta a Akwa Ibom, an cafke harsashen ‘mashin ga’ 753 a Ebonyi
Dandazon zauna-gari-banza sun banka wa Ofishin Hukumar Zabe ta Kasa wuta a jihar Akwa Ibom, a ranar Lahadi.
Dandazon zauna-gari-banza sun banka wa Ofishin Hukumar Zabe ta Kasa wuta a jihar Akwa Ibom, a ranar Lahadi.
Ba za a dauki masu zane a jiki da makakku ba