Sojoji sun kashe mahara shida, an damke ’yan rahoton su 18, har da dagaci byAshafa Murnai April 23, 2019 0 Akwai kuma inda aka kashe wasu kauyen Doka da Mutu cikin Karamar Hukumar Gusau.