Kwankwaso ya nemi SSS da Gwamnatin Kaduna su fito da Dadiyata
Dadiyata dan shekaru 34, ya na koyarwa ne a Jami'ar Tarayya da ke Dutsinma, Jihar Kaduna.
Dadiyata dan shekaru 34, ya na koyarwa ne a Jami'ar Tarayya da ke Dutsinma, Jihar Kaduna.
Har zaben 2015, Dadiyata rikakken mai adawa ne da salon mulkin tsohon Shugaban Kasa, Goodluck Jonathan.