BOKO HARAM: Gwamnatin Najeriya na sane da daurin rai-da-rai da aka yanke wa ƴan kasar nan shida a Dubai -Abike Dabiri
Amma ya ce har yau dai ba a turo wa Najeriya kwafen hukuncin ba.
Amma ya ce har yau dai ba a turo wa Najeriya kwafen hukuncin ba.
Zainab daliba ce a Jami’ar Maitama Sule University da ke Kano. Ta tafi Saudiyya ne tare da ’yar uwar ta.