Naira 5,000 ake biya na duk kai harin bam daya na na shirya -Inji dan Boko Haram byAshafa Murnai July 19, 2018 0 “Bayan harin ya yi nasara ne, sai a zo a ba ni naira dubu biyar.