SIYASAR KANO: Ni na kai kaina ofishin DSS – Sulen Garo ‘Kwamanda’
Hukumar ta gayyace su ne domin amsa tambayoyi game da matsalolin rashin tsaro da ake samu da suka danganci siyasa.

Jihohin da aka fi yi wa barnar dai sun hada Lagos, Ondo, Cross River da Akwa Ibom.