WAWURAR NAIRA BILYAN 2: Kotun Koli ta jaddada daurin shekara 10 kan Dariye, tsohon gwamnan Filato
An kama shi da laifin satar kudaden a lokacin da ya yi gwamnan jihar Filato tsakanin 1999 zuwa 2007.