Buhari ba shi da gaskiyar da ake tunani, gwamnatin sa ta ‘yan cuwa-cuwa ce -Inji Saraki
Saraki ya ce gwamnatin Buhari gwamnati ce ta mahandama da kuma wawurar kudaden jama’a.
Saraki ya ce gwamnatin Buhari gwamnati ce ta mahandama da kuma wawurar kudaden jama’a.
Shekaru biyu da su ka gabata ne Shugaba Buhari ya nada kan sa Ministan Fetur, inda ya nada Ibe Kachukwu ...