KORONA: An samu karin mutum 1270 da suka kamu a Najeriya ranar Talata
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 1270 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Talata.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 1270 da suka kamu da cutar Korona a Najeriya ranar Talata.
A ranar Lahadi, mutum 838 suka kamu a Najeriya, jihohin Legas, Kaduna, Filato, Katsina Nasarawa da Babban birnin Tarayya, Abuja ...
An samu wasu manyan kantinan sayar da magani a Fatakwal su na sayarwa naira 50,000 abin da ya yi sama.
Sannan a duniya kuma mutum miliyan 16 ne suka kamu da cutar, 650,000 sun mutu.
Bisa ga sakamakon da hukumar ACDC ta fitar ranar Juma'a ya nuna cewa mutum 414, 011 ne suka kamu da ...
Ya ce matasa haka masu karancin shekaru ba su kaiwa da har su rasa rayukan su. Ba kaman sauran kashi ...
Jirgin za ta sauke mutum 45 a Abuja sannan sauran mutum 122 a Ikeja jihar Legas.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 594 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Alhamis.
Yanzu mutum 7839 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 2263 sun warke, 226 sun rasu.
Hukumar NCDC ta Najeriya ta sanar da karin mutum 216 da suka kamu da cutar Coronavirus a kasar nan ranar ...