CUTAR KANSA: Mutane 10,000 ke mutuwa duk shekara a Najeriya – Ministan Lafiya
An gaddamar da Fara aiki da wata na'ura a asibitin Abuja don masu cutar Cancer.
An gaddamar da Fara aiki da wata na'ura a asibitin Abuja don masu cutar Cancer.
"Duk da haka ba a tabbatar da irin cutar da mutanen suka kamu da shi ba domin an birne su ...
Kasashen India, Pakistan,Indonesia, Sin,Philippines da Afrika ta kudu na fama da irin wadannan cutuka.
Har yanzu Najeriya ce ke kan gaba wajen yawàn yaran da ke dauke da cutar a Sunita.
Kwaishinan ya ce tuni an killace shi sannan an aika da jini sa Abuja domin sanin ainihin bayanai akan cutar ...
An sami barakar haka ne dalilin rashin yi wa yara rigakafi a kauyukan.
Shugaban hukumar WAVE Justin Pita ya sanar da hakan a taron masu ruwa da tsaki na kudu da Saharan Afrika ...
Ta kuma ce ma’aikatan kiwon lafiyansu za ta ci gaba da gudanar da bincike domin samo hanyoyin dakile yaduwar cutar ...
Rahotanni ya nuna cewa namun daji kamar su birai da beraye dake shawagi agidajen mutane na daga cikin ababen dake ...
Cutar ‘Monkey Pox’ ya yadu zuwa jihohi 7.