#EndSARS: Masu zanga-zanga so su ka yi su kawar da shugabancin Buhari – IGP Adamu
Adamu ya ce binciken asiri ya nuna an shirya zanga-zangar #EndSARS ce hususan don a kawar da Shugaba Buhari daga ...
Adamu ya ce binciken asiri ya nuna an shirya zanga-zangar #EndSARS ce hususan don a kawar da Shugaba Buhari daga ...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), ta bai wa gwamnonin jihohi 36 wa’adin fara biyan mafi kankantar albashi zuwa nan da ...
Kungiyar ta ce jihohi irin Delta su na kashe makudan kudade wajen tafiyar da jihar, har naira biliyan 200.
Shugaba Muhammadu Buhari dai ya kira yunkurin zanga-zangar da cewa tarzoma ce kuma cin amanar kasa ce.
Za a gudanar da zabukan cike gurabun ne a ranar 17 Ga nuwamba.
Cibiyar NAIIS ta kammala bincike a jihohi 16
Jami’in Raba Kudaden Tallafin ta Hanyar Asusun Ajiyar Banki, Tukur Rumar ne ya bayyana haka.
“ Sahihancin zabe ya dogara ne ga irin sahihan mutanen da aka dora domin su gudanar da ayyukan zaben.
Haka dokar sashe na 222 zuwa na 28 na dokar zuwa jari ta 2007 ta gindaya.
Lola ta ce bayan cutuka da kaciya ke kawo wa mata, yin shi tauye musu hakki ne.