Yadda tsohon dan majalisa ya yada bayanan karya kan allurar rigakafin COVID-19 ya kuma yaudari ma’abota shafukan shi na yanar gizo -Binciken DUBAWA
Melaye bai amsa gayyatar hirar da muka tura mi shi a sakon Whatsapp ba, bayan da muka ga cewa duk ...