KORONA: Mutum 352 Korona ta kama tsakanin ranar Jajibari da ranar Sallah a Najeriya
Alkaluman sun nuna cewa mutum 134 sun kamu a jihar Legas, Ondo -3, Kwara-2, Cross Rivers-2, Abuja-2, Oyo-1 da Rivers-1.
Alkaluman sun nuna cewa mutum 134 sun kamu a jihar Legas, Ondo -3, Kwara-2, Cross Rivers-2, Abuja-2, Oyo-1 da Rivers-1.
Zuwa yan zu mutum 168,713 Suka kamu da korona a Najeriya inda a ciki an samu mutum daya dake dauke ...
A alƙaluman da hukumar NCDC, ta fitar ranar Laraba mutum 110 ne suka kamu da cutar suka haɗa da a ...
Kamar yanda akasani a likitance, kwayoyin cuta(pathogenic microbes) suna daga cikin abubuwan dakan haddasa ciwuka a jikin Dan Adam.