KORONA: Abuja 73, Kaduna 20, Kano 2, yanzu mutum 28, 167 suka kamu a Najeriya
Yanzu mutum 28, 167 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 11, 462 sun warke, 616 sun rasu. Zuwa yanzu ...
Yanzu mutum 28, 167 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 11, 462 sun warke, 616 sun rasu. Zuwa yanzu ...
Hukumar Lafiya ta duniya (WHO), ta bayyana cewa yanzu ne duniya za ta afka cikin babban bala’in Coronavirus.
Gaskiyar magana ita ce ba za mu lamunta da irin yadda jama'a ke bijire wa dokoki da ka'idojin kiyayewa da ...
Ya ce jo shakka babu Coronavirus babbar barazana ce ga rayuwar dan Adam gaba daya a duniya da kuma tattalin ...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 681 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Alhamis.
Jihar Legas na ci gaba da samun daruruwan mutanen da suka kamu da cutar Korona babu kakkautawa.
Duk wanda ya zo masallaci ko coci sai ya tsaftace hannayen sa kafin ya shiga.
Jihar Legas na ci gaba da samun daruruwan mutanen da suka kamu da cutar Korona babu kakkautawa.
Jihar Legas na ci gaba da samun daruruwan mutanen da suka kamu da cutar Korona babu kakkautawa.
Kuma za a rika saka takunkumin fuska a duk lokacin da za a zo masallaci.