Kashi 1 bisa 6 na ilahirin balagaggun duniya na fama da ciwon kasa haihuwa – UN
Wannan bayanin na Shugaban WHO, ya tabbatar cewa kashi 17.5 na ilahirin balagaggun cikin duniya, su na fama da matsalar ...
Wannan bayanin na Shugaban WHO, ya tabbatar cewa kashi 17.5 na ilahirin balagaggun cikin duniya, su na fama da matsalar ...
Akwai karin bayanai na adadin kudaden da aka kashe, wadanda ministar ta yi dangane da shirin wanda aka aiwatar cikin ...
Hukumar NCDC ta bayyana cewa mutum 133,256 sun warke daga cutar cikin mutum 155,417 suka kamu a Najeriya.
Yanzu mutum 66974 suka kamu da cutar a Najeriya, mutum 62,585 sun warke, 1,169 sun rasu. Sannan kuma zuwa yanzu ...
Ranar Talatar da ta gabata ne PREMIUM TIMES HAUSA ta buga labarin cewa tattalin arzikin Najeriya na ci gaban mai ...
Sai dai sun ce lura da masu bukatar da ke son sayen kadarorin su ne ya sa za su janye ...
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 591 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Juma'a.
Hukumar NCDC ta sanar da karin mutum 463 da suka kamu da cutar Coronavirus a Najeriya ranar Talata.
An dage zaman jarabawar saboda annobar Coronavirus, wadda ya zuwa yanzu sama da mutum 30,000 suka kamu a Najeriya, yayin ...
Wasu kwararrun likitoci daga kasar UK sun shaida cewa sinadarin ‘Vitamin D’ baya warkar da cutar coronavirus.