Gwamnatin Tarayya za ta yi wa Kungiyar Malaman Jam’i’o’i ta Kasa (ASUU) kishiya
Ministan Kwadago da Ma'aikata, Chris Ngige ne ya bayyana haka ranar Alhamis a Abuja.
Ministan Kwadago da Ma'aikata, Chris Ngige ne ya bayyana haka ranar Alhamis a Abuja.
Wadanda suka kafa kungiyar dai sun balle ne daga cikin Kungiyar Malaman Jami'o'i ta Kasa (ASUU).