TURUTSUTSUN YAWAN JAMA’A: Fetur ba zai iya yi wa Najeriya maganin yunwa ba, a rungumi sana’ar noma wurjanjan ita ce mafita – Obasanjo
Dalilin haka ne tsohon shugaban ƙasar ya yi kira da a tashi haiƙan a bai wa harkar noma, musamman noman ...