NAFDAC ta kama jabun kwalaye 401 na abin sha da kuma wadanda wa’adin su ya cika
Mun kama katan 376 na Amstel Malt, katan 17 na Coca-cola da katan takwas na Maltina.
Mun kama katan 376 na Amstel Malt, katan 17 na Coca-cola da katan takwas na Maltina.
Sabbin Lemun da suka fitar lemu ne da ya kunshi kayan itatuwa da jiki ke bukata.