Ritaya Babban Cif Joji ya yi, ba murabus ba –Lauyan sa byAshafa Murnai April 6, 2019 Ana yi masa tuhume-tuhume har guda shida, duk wadanda ke da nasaba da kin bayyana kadarorin sa.