Yadda hukumar NDLEA ta kama muggan kwayoyi masu nauyin kilogiram 509 a jihohi 8 a kasar nan
Direban dake tuka motar Danlami Dodo mai shekara 50 ya dauko muggan kwayoyin daga Onitsha jihar Anambra zuwa Abuja
Direban dake tuka motar Danlami Dodo mai shekara 50 ya dauko muggan kwayoyin daga Onitsha jihar Anambra zuwa Abuja
Hukumar ta bayyana cewa kudin kwalaben kodin din za su kai Naira miliyan 240.
Uba ya ce sun kama mutane biyu dake hannu wajen shigo da wannan magani
Dama can gwamnati na shirin dakatar da hakan sai ga kuma wannan bidiyo na BBC da tayi.
An yi maganin ‘Codeine’ don kawar da tari ne
Wajibi ne ga dukkannin mai ta’amuli da kayan maye ya barsu kuma yaji tsoron Allah akan haka.