SAKAMAKON BINCIKE: Shin gaskiya ne an maka Babban Bishop Ogunyemi na darikar Angalika a kotu, saboda ya ce El-Rufai ba zai taba zama Shugaban Kasa ba?
Bishop Ogunyemi kuma ya na fuskantar shari'ar da wani Biship na Wusasa, Ali Buga Lamido kai shi.
Bishop Ogunyemi kuma ya na fuskantar shari'ar da wani Biship na Wusasa, Ali Buga Lamido kai shi.
Aka yi ta neman sa har Allah yasa 'yan sanda suka cafke shi.
Ya ce Kiristocin Eklisiyar 'Yan'uwa na Kasa (EYN) su na Boko Haram suka fi kassarawa a cikin dukkan darikun Kiristoci ...
Dole ko kai waye harda liman da ladan, kowa sai ya saka takunkumin fuska idan zai shiga masallaci
Duk wanda ya zo masallaci ko coci sai ya tsaftace hannayen sa kafin ya shiga.
Haka kuma ita ma takwarar ta jihar Kaduna, ta bada sanarwar cewa ba ta bada umarnin a bude masallatai da ...
Mai ba gwamna shawara kan harkokin yada labarai, Muyiwa Adekeye ya bayyana haka a wata takarda da ya fitar ranar ...
Ya ce masu wa’azi na musulunci da na kirista su tuna su ne bangon jingina kuma ginshikin gina al’umma tagari.
Sai dai kuma jami’an ‘yan sanda sun ce ba gaskiya ba ne.
Iyayen yaron ne da kann su suka shigar da korafi a wajen SSS saboda zargin ‘yan sanda sun ki tabuka ...