Ƴan sanda sun ceto ƙananan yara 50 da aka kulle cikin kurkukun wani coci a ƙarƙashin ƙasa, a Ondo
An ruwaito cewa an ceto yaran daga cikin wani kurkukun da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a cikin cocin wanda ...
An ruwaito cewa an ceto yaran daga cikin wani kurkukun da aka gina a ƙarƙashin ƙasa a cikin cocin wanda ...
Shotayo ya ce a dalilin haka kotu ta yanke wa Famuyiwa hukunci zaman kurkuku na shekara bakwai tare da yin ...
Jami'in yada labarai na cocin Katolika dake jihar Sokoto Christopher Omotosho ya sanar da haka ranar Laraba da safe.
Kauyen Gidigori na yankin karamar hukumar Rafi ne da ke da iyaka da Birnin-Gwari a jihar Kaduna da yankin jihar ...
Shugaban cocin Citadel Global Community Church (tsohon cocin Latter Rain Assembly), Tunde Bakare, ya bayyana cewa baya gaba da fasto ...
Sai dai kuma Fadar Shugaba Buhari ta ce Ejike ya huce haushi ne kan Buhari, saboda ‘ya nemi a saka ...
Tun mata ta na bin Ebenezer su na lalata a wani wuri, har ta kai abin ya zame masu jiki ...
Tsohon shugaban cocin Oludare Oke ya ce za a iya samun cikakken bayanai game da Adepoju a wurin cocin Angilika ...
Sai dai kuma ya bayyana cewa cutar Coronavirus ba abin tayar da hankali ba ce. Kawai dai ana firgita mutane, ...
Ba wannan ne karon farko da fasto Oyedepo ya fara jangwalo wa kan sa surutai a kan cutar Korona ba.