Yin fitsari bayan an gama jima’i na samar da kariya ga ma’aurata daga wasu cututtuka – Binciken Kwararru
Maza su guji amfani da kororo roba dake dauke da sinadarin 'spermicidal lubrication'.
Maza su guji amfani da kororo roba dake dauke da sinadarin 'spermicidal lubrication'.
Kwararrun sun ce yin haka zai taikama wajen dakile yaduwar cututtuka a Najeriya.
Ciwon siga (diabetes) cuta ce dake kama mutum idan aka samu matsala da wasu daga cikin ababen da ke sarrafa ...
Yana maganin ciwon ciki kamar zawo da sauransu.
Yin amfani da (Castor Oil) da zuma na taimakawa saboda suna dauke da sinadarin dake inganta karfin ido.
Najeriya za ta ciwo bashin dala bilyan 2.86
Shi wannan sinadarin kan nunar da kayan lambu ta yadda idan mutum ya gani zai yi sha’awar siya yayi amfani ...
A yanzu dai mutane 1,500 ne ke dauke da cutar sannan mutane 25 sun rasa rayukansu sanadiyyar kamuwa da cutar.
Magungunan na hana ya'yan da aka haifa haihuwa.
5. Ciwon kai mai tsanani; sakamakon kamuwa da cutar shanyewa bangaren jikin mutum ko kuma matsalar daskarewan jini.