ZABEN KANO: Babu ruwan Hisbah, KAROTA, Man’O’ War da harkar zabe – Rundunar ‘Yan sanda
Yusuf ya ce gwamnati ta kafa dokar hana yin amfani da ababen hawa karfe 6 na safe zuwa 4 na ...
Yusuf ya ce gwamnati ta kafa dokar hana yin amfani da ababen hawa karfe 6 na safe zuwa 4 na ...
Haka Mataimakin Daraktan Hulda da Jama’a, Muhammad Dole ya bayyana a yau Alhamis.