An samu karuwar yawan masu fama da yunwa a duniya – UN byAisha Yusufu June 21, 2018 Majalisar Dinkin duniya ta ruwaito cewa mutane miliyan 815 na fama da yunwa a duniya.