Zargin cin hanci a Ma’aikatar Ayyukan Agaji karya ce – Minista Sadiya
Sadiya ta ce a shirin ana biyan kudi N5,000 ne ga gidajen fakirai wadanda yawanci a yankunan karkara su ke.
Sadiya ta ce a shirin ana biyan kudi N5,000 ne ga gidajen fakirai wadanda yawanci a yankunan karkara su ke.
Ina da yakinin cewa idan ana fallasa jami'an gwamnari haka Najeriya za ta gyaru.
Ganau din wanda ba ya so a ambaci sunan sa, ya ce sunan wanda aka bindige din Mohammed Dajji.
Mambobin Majalisar Tarayya rikakkun kwararru ne wajen neman a ba su cin hanci da rashawa
Rundunar ‘yan sanda ta kori jami’in ta wanda ya kashe dan acaba saboda ya ki ba shi cin hancin naira ...