Yadda Buhari ya yi wa ‘yan sanda garambawul, ya kirkiro wasu rundunonin shiyya
Wadannan bangaren leken asirin musamman, an cire su daban daga bangaren bincike na CID.
Wadannan bangaren leken asirin musamman, an cire su daban daga bangaren bincike na CID.
Yadda Jama’a sun daina kwana gidajen su saboda gudun masu garkuwa
Haruna ya ce da zaran an kammala bincike, za a tura Hauwa a gaban alkali domin a yi mata shari’a.
Ina bada shawarar cewa mu kaurace wa cin rashawa, domin ta na bata mana suna kwarai da gaske.