CORONAVIRUS: An kara wa kotuna hutun makonni biyu byAshafa Murnai April 7, 2020 Babban Mai Shari'a na Kasa, Muhammad Tanko ya kara wa kotunan kasar nan hurun makonni biyu.