An kama wata mata dauke da kullin tabar wiwi tana kokarin shiga kurkukun Kuje byAisha Yusufu June 7, 2018 0 Ita dai wannan mata ta saka Kullin tabar wiwi dinne a cikin kwali.