Kungiyar ma’aikatan Kotuna ta janye yajin aikin da ta shafe kwanaki 64 ta na yi
A karshe kungiyar ta ce ba wai shikenan ba, za aci gaba da tattaunawa har sai hakan su ya cimma ...
A karshe kungiyar ta ce ba wai shikenan ba, za aci gaba da tattaunawa har sai hakan su ya cimma ...
Ku duba ku gani, matasan da suka fi dukkan matasan duniya kudi, wadanda 'yan shekara 21 zuwa 31 ne, ba ...
Ministan Harkokin Kwadago, Chris Ngige ne ya bayyana cimma yarjejeniyar a yau Juma'a bayan sun tashi daga taron.
Wannan ne karo na biyar na zaman sasantawa da aka yi, tun bayan fara yajin aikin.
Duk da haka gwamnati ta kara musu makonni hudu domin samin hutun da ya kamata bayan sun haihu.
Ana dai sa ran cewa Kwamitin Tattauna Mafi Karancin Albashi zai kammala ayyukan sa nan da watan Satumba.
Shugabannin kungiyar sun bayyana cewa duk da dai sun amince da yarjejeniyar, za su mika tayin da gwamnati ta yi ...