Coronavirus za ta mamaye Najeriya baki daya -Shugaban Hukumar Kula da Cututtuka
Sai dai ita Zazzabin Lassa ba a kulle garuruwa ba, saboda ba ta da karfi kamar Coronavirus.
Sai dai ita Zazzabin Lassa ba a kulle garuruwa ba, saboda ba ta da karfi kamar Coronavirus.
Hukumar hana yaduwar cututtuka ta kasa (NCDC) ta bayyana cewa wasu mutane 23 sun kamu da Zazzabin Lassa a kasar ...