Gwamnatin Kaduna za ta sauya wa makarantu 359 matsuguni saboda tsananin rashin tsaro
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana shirinta na sauya wa makarantu 359 matsuguni sanadiyyar ƙaruwar hare-haren "ƴan bindiga da garkuwa da ...
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayyana shirinta na sauya wa makarantu 359 matsuguni sanadiyyar ƙaruwar hare-haren "ƴan bindiga da garkuwa da ...
Hassan ya ce mutanen sun yi bayanin cewa sukan kama yara kanana dake gararamba a titi da wadanda aka aike ...
Bayan haka shugaba Buhari ya mika ta'aziyyar sa ga iyalan wadanda suka rasu a wannan harin kwantar bauna da aka ...
Jalige ya ce wani mutumin kirki ne ya kira 'yan sandan ya ce musu gashinan ya tsinci wasu yara biyu ...
Kwamishinan kiwon Lafiyar Kaduna Amina Baloni ta ce jaririya 'ya wata Hudu ta kamu da cutar Coronavirus a Kaduna.
Dokar ta fara ne daga yau Laraba, 13 Ga Maris, 2019, kuma ta shafi Kujama da Maraban Rido da ke ...
El-Rufai ya daga darajar Masauratar Chikun zuwa mataki na daya